Katin gargadi yana ɗaya daga cikin abinda ke hana ɗan wasa taka leda a Premier League da zarar ya karɓi biyar jimilla. Ranar Asabar za a ci gaba da zagaye na 20 a babbar gasar tamaula ta Ingila ...
Bayan watanni biyar da gwamnatin tarayya ta sanar da shirin soke haraji na tsawon kwanaki 150 don shigo da kayan abinci, har yanzu ba a fara aiwatar da tsarin ba. Gwamnatin tarayya ta sanar da ...
Wasa biyar Chelsea za ta buga a watan Janairun 2025 da ya haÉ—a da huÉ—u a Premier League da FA Cup. Ranar Litinin Chelsea ta yi rashin nasara 2-0 a gidan Ipswich Town a babbar gasar tamaula ta ...