Jama'ar jihar Neja sun ce ƴanbindigar da aka yi sulhu da su a ƙaramar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna na shiga garuruwansu su na aikata ɓarna sannan su koma inda suka fito. A watannin da ...