"Yanzu haka wasu baƙin ƴanbindiga banda wanda muke da su, suna kafa sabbin sansanoni, wani Ɗan Sa'adi ne yake jagorantarsu, kusan ya mamaye ko ina saboda yadda yake daukar mutane, yana karɓar ...
Duk da dai ikirarin hukumomi na yaƙar ƴanbindiga a yankin arewa maso yammaci, kusan a kullum sai an kai hari musamman a jihohin Zamfara da Katsina da Sokoto da Kaduna. Jihar Zamfara na ɗaya ...