"Yanzu haka wasu baƙin ƴanbindiga banda wanda muke da su, suna kafa sabbin sansanoni, wani Ɗan Sa'adi ne yake jagorantarsu, kusan ya mamaye ko ina saboda yadda yake daukar mutane, yana karɓar ...