Adadin waɗanda aka kashe a yankin Falasɗinawa a sanadiyar yaƙin Gaza zai iya haura alƙaluman da ma'aikatar lafiyar Hamas ke fitarwa a hukumance, kamar yadda wani bincike na cibiyar The Lancet ...