Ministan ya ce: “Abuja ta ce za ta fara biyan sabon albashin a watan gobe. Amma reshen birnin na kungiyar yana cewa sai a aiwatar da shi nan take. Wanda a cewarsa hakan bai dace ba. Ya ce ma ...