Kusan rabin al'ummar duniya sun gudanar da zaɓuka a 2024, to amma an samu raguwar wakilcin mata a jagoranci. A cikin kashi 60 na ƙasashen da suka gudanar da zaɓukan an samu raguwar wakilcin ...