Wasa biyar Chelsea za ta buga a watan Janairun 2025 da ya haɗa da huɗu a Premier League da FA Cup. Ranar Litinin Chelsea ta yi rashin nasara 2-0 a gidan Ipswich Town a babbar gasar tamaula ta ...
Sabon kwantiragin na shekara tara da wata biyar na nufin ɗanwasan mai shekara mai shekara 24 zai cigaba da murza ƙwallo a ƙungiyar har sai ya kai shekara 34. "Ina farin cikin sabunta ...