搜索优化
Rewards
English
搜索
Copilot
图片
视频
地图
资讯
购物
更多
航班
旅游
酒店
房地产
笔记本
Top stories
Sports
U.S.
Local
World
Science
Technology
Entertainment
Business
More
Politics
时间不限
过去 1 小时
过去 24 小时
过去 7 天
过去 30 天
按相关度排序
按时间排序
voahausa
3 小时
Wasu Tubabbun Mayakan Boko Haram Sun Koma Ruwa
Janaral Buba ya ce abin bakin ciki ne a ce mutanen da a baya suka dau makami suke yakar kasarsu, bayan sun a je makami sun ...
voahausa
3 小时
SHARHIN AMURKA: Bunkasa Kaura Ta Hanyar Da Doka Za Ta Amince Da Ita
A watan Yunin 2022, Shugaban Kasa Joe Biden ya gayyaci kusan kasashe 24 domin kaddamar da ayyanawar Los Angeles a kan kaura ...
voahausa
6 小时
Ranar 5 Ga Watan Mayun Badi Za A Fara Shari'ar Diddy
Lauyoyin da ke wakiltar mawakin na hip-hop suna kokarin ganin an bayar da belinsa tun bayan kama shi da aka yi a ranar 16 ga ...
voahausa
6 小时
PDP Ta Lashe Akasarin Kujerun Kananan Hukumomi A Filato
Jami'iyyar PDP mai mulki a jihar Filato ta lashe akasarin kujerun shugabannin kananan hukumomi a zaben da aka gudanar a ranar ...
voahausa
13 小时
'Yan Boko Haram Sun Kashe Mutane 11 Cikin Mako Guda A Borno, Inji Ndume
Yayin da yake tabbatar da kai hare-haren, Sanata Ali Ndume yace 'yan ta'addar sun kuma kona motocin soja 2 a wani harin ...
voahausa
14 小时
Mutane 300 Sun Mutu A Nijer Sakamakon Ruwan Sama Dake Ci Gaba Da Zuba Kamar Da Bakin Kwarya
Ma’aikatar agajin gaggawa a Jamhuriyar Nijer ta sanar cewa sama da mutane 300 ne suka rasu wasu kusan 400 suka ji rauni ...
voahausa
14 小时
Red Crescent Tace Hari A Kan Wata Makaranta Ya Hallaka Mutane 28 A Zirin Gaza
Sanarwar bata bayyana adadin wadanda suka mutu ba sai dai tace ana amfani da cibiyar "wajen kitsawa tare da kai hare-haren ta ...
voahausa
16 小时
Kungiyar Kwadagon Najeriya NLC Ta Ki Amincewa Da Karin Farashin Man Fetur
Gidajen man kamfanin NNPCL sun mayar da nasu farashin zuwa Naira 998 a jihar Legas da kuma Naira 1,030, a Abuja a jiya Laraba ...
voahausa
1 天
Burkina Faso Ta Dakatar Da VOA Daga Watsa Labarai A Kasar
Kakakin VOA Nigel Gibbs ya ce VOA ta rufe tashar FM dinta a Ouagadougou, babban birnin Burkina Faso, sakamakon dakatarwar.
voahausa
1 天
Najeriya Ta Samu Karin Dala 1.8m Domin Tallafawa Mutanen Da Ambaliyar Ruwa Ta Shafa
Kudaden zasu baiwa kungiyoyi masu zaman kansu na Najeriya dana kasa da kasa damar samar da agajin gaggawa ga fiye da mutane ...
voahausa
1 天
Yadda Tsarin Electoral College Yake Aiki A Zaben Amurka
A zaben shugaban kasar Amurka, ba wai samun mafi yawan kuri’u ke da muhimmanci ba, a’a, muhimmin abu shi ne lashe mafi yawan ...
voahausa
1 天
Karin Farashin Mai Zai Kara Jefa ‘Yan Najeriya Cikin Kangin Talauci - NLC
A cewar NLC, abin takaici ne a ce gwamnati ta bar wani kamfani mai zaman kansa yana kayyade farashin mai a kasar.
一些您可能无法访问的结果已被隐去。
显示无法访问的结果
反馈