Kamfanin kula da lafiyar hakora, Colgate-Palmolive, ya bayyana fitaccen jarumin Kannywood da Nollywood, Ali Nuhu, a matsayin jakadan kayansu ga yankin arewacin Najeriya. An kaddamar da jakadan ne ...